Lyrics of “ Balla ” Song by the Northern Nigerian multi talented singer/rapper Feezy
DOWNLOAD MP3
( Intro )
Don't disturb my peace
Let me be
I don't want anyone with me
I don't mind being lonely
I beg of you, ki barni
( Chorus )
Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla
Karki balla
Ina
Ina
Zamu je? (Ina zamu je?)
Ina
Ina
Zamu je?
( Verse 1 )
Don't blame me, banida laifi,
I'm supposed to fall for you normally,
'In na fara san ki to na bani,
Dan dole ne Karma ya kama ni,
Nima player ne,
Nasan eh yane,
Zuciya na na bushewa day by day,
After you leave me
Sai wane?
How dare you love me?
Ke waye?
( Chorus )
Kizo Ki Balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla,
Karki balla
Ina,
Ina
Zamu je? (Ina zamu je?)
Ina,
Ina
Zamu je?
( Chorus )
Don't disturb my peace
Let me be
I don't want anyone with me
I don't mind being lonely
I beg of you, ki barni
Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal)
Karki balla mini zuciya
Nasan zaki balla mini zuciya
Karki balla (karki balla)
Karki balla.
0 Comments