Lyrics Of “ Sai Dake ” By The Northern Nigerian Sensational Hausa Singer Namenj.
- Ina ji dake
- Ina so dake
- Zance Na dake
- Yafi zaqin zuma
- Zama Na dake,
- Dadin gaske,
- Rayuwa ta dake,
- Yafi zaqin zuma,
- Yadda Nake ji da kaina,
Haka Nake ji dake,
- Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke,
- Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake,
- Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke,
- Sai dake,
- Sai dake
- Sai dake
- Rayuwata za tai dadi
- Sai dake,
- Sai dake,
- Sai dake,
- Rayuwata za tai dadi
- Binta my lover,
- Ni banda rowa,
- Ba cika Baki ba,
- Kin san da hakan,
- Kece my lover,
- And I love you over,
- Ba cika Baki ba,
- Kin san da hakan,
- Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
- Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
- Yadda Nake ji da kaina
Haka Nake ji dake
- Abinda Na ke so ma kaina
Haka Nake so ma ke
- Sai dake,
- Sai dake,
- Sai dake
Rayuwata za tai dadi
- Sai dake,
- Sai dake,
- Sai dake,
- Rayuwata za tai dadi.
Source: Musixmatch
0 Comments